Mental Health In A Girl Child (Hausa)

Yanzu a duniyar da muke zama cutar da suke damun kwakwalwar mu sun fara zama abun yau da kullum. Bisa ga Rahoton  daga jaridar The Vanguard a watar janar na shekarar 2022, Majalisar wakilai sunce mutum uku a chikin ko wani mutum 10 a nigeria na fama da daya a chikin kalolin cutar kwakwalwa da akwai. Wannan kiddigan ya tattaro hankalin mu har mukayi wannan darrasin domin mu wayar da hankular yan mata domin su gane alamomi cutar kwakwalwa kuma suyi hattara domin su gane shi da wuri kuma suyi saurin neman ceto.

A Snippet of the Course

Write your awesome label here.

What's included?

  • 6 Chapters
  • 1 Certification
  • 6  Videos

Key notes!

 Idan an gama darassin nan muna da tabbacin daliban mu zasu samu dai dai wa daitan ilimi akan:

  • Duk wata bayani akan miyagun kwayoyi da kuma amfani da magungunar da likita bai rubuta ba. 
  • Chiwon bakin chiki: abunda ke kawo shi kuma yanda zaa shawo kan cutar.
  • Matsin tsararraki da yanda yake tasiri akan zaman lafiyar kwakwalwar ‘ya mace

Unique Learning Paths

Muna muku tabbacin zaku samu masaniya na musamman da Kuma koyo ta hanya Mai sauki tare da malamin mu da ya jagorance wannan darassin. A yi koyo lafiya.
Write your awesome label here.

MALALA FUND

We're lots of things here at Positive Psychology. We're a community of practitioners. We’re a science-based online resource packed full of courses, techniques, tools, and tips to help you put positive psychology into practice every day.
If you’re a therapist, psychologist, counselor, coach, teacher or practitioner, join our community today using the button below. Welcome.
Write your awesome label here.